ha_tn/mat/27/62.md

1.3 KiB

Shirin

Wannan rana ce da mutane na sa komai a shirye domin Asabar.

suka taru tare da Bilatus

"sadu da Bilatus"

lokacin da mayaudarin nan yake da rai

"lokacin da Yesu, mayaudarin, yake da rai"

yace, 'Bayan kwana uku zan tashi kuma.'

Wannan na da magana a cikin magana. AT: "ya ce bayan kwana uku zai tashi kuma." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

bada umurni a tsare kabarin

AT: "umurce sojojinka su tsare kabarin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kwana na uku

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

almajiransa zasu iya zuwa su sace shi

"almajiransa zasu iya zuwa su sace jikin shi"

almajiransa zasu iya ... ce wa mutane, "Ya tashi daga mattatu." Kuma

AT: "almajiransa zasu iya ... ce wa mutane ya tashi daga mattatu, kuma" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

daga mattatu

Daga dukka waɗanda sun mutu. Wannan magana ya nuna dukka mattatu a cikin duniya. Tashi daga sakaninsu na nufin zama rayeyye kuma.

Kuma yaudarar karshe zata fi ta farko muni

AT: "kuma idan sun yaudare mutane ta faɗa cewa, zai zama da muni fiye da yadda ya yaudare mutane a da lokacin da ya ce shi ne Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)