ha_tn/mat/27/59.md

410 B

likafani

tufafi mai kyau da kuma tsada

da ya yan-yanka cikin dutse

Ana nufin cewa Yusufu na da ma'aikata da sun yanka kabarin a cikin dutsen. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sai ya mirgina babban dutse

Mai yiwuwa Yusufu na da waɗansu mutane a wurin da sun taimake shi mirgina dutsen. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

akasin kabarin

"a ƙetare daga kabarin"