ha_tn/mat/27/57.md

257 B

Armatiya

Wannan sunan wata gari ne a Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Sai Bilatus ya umarta a bashi

AT: " Sai Bilatus ya umarci sojojin su ba wa Yusufu jikin Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)