ha_tn/mat/27/54.md

294 B

waɗanda suke kallon Yesu

"waɗanda suke tsaron Yesu." Wannan na nufin sojojin da ke tsaron Yesu tare da jarumin. AT: "sojojin tare da shi wanda suke tsaron Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mahaifiyar 'ya'yan Zabadi

"mahaifiyar Yakub da Yahaya" ko "matar Zabadi"