ha_tn/mat/27/51.md

1.2 KiB

Gashi

Kalmar "gashi" anan ya shiryamu mu ne mu ba da hankali ga bayani na mamaki da na biye.

labullen haikali ya tsage gida biyu

AT: "labullen haikali ya yage gida biyu" ko "Allah ya sa labullen haikali ya yage gida biyu"

Kaburbura suka buɗe, tsarkaka kuwa waɗanda suke barci da yawa suka tashi

AT: "Allah ya buɗe kaburburan ya tashi da tsarkakun mutane dayawa da suka mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tsarkaka kuwa waɗanda suke barci suka tashi

Tashi anan ƙarin magana ne na sa mutum da ya mutu ya kuma rayu. AT: "Allah ya sa rai a tsarkakun mutane da suka yi barci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

suke barci

Wannan wata hanya ce na ce mutuwa. AT: "mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Kaburbura suka buɗe ... bayyana ga mutane da yawa

Jerin abubuwa da suka faru ba su a bayane. Bayan girgizan ƙasa a lokacin da Yesu ya mutu kaburbura kuma suka buɗe 1) tsarkakun mutanen suka rayu kuma, sai kuma, Yesu ya rayu kuma, tsarkakun mutanen suka shiga Urushalima, inda mutane dayawa suka gan su, ko 2) Yesu ya rayu kuma, sai kuma tsarkakun sun rayu, sun kuma shiga cikin garin, inda mutane dayawa sun gan su.