ha_tn/mat/27/48.md

523 B

ɗaya daga cikinsu

AT: 1) ɗaya daga cikin sojojin ko 2) ɗaya daga cikin masu kallo.

soso

Wannan wani abu ne da ake samunta a teku, ana kuma amfani da shi don a daga a kuma riƙe abu ruwa-ruwa. Ana iya matse waɗannan abubuwa ruwa-ruwan.

mika masa

"mika wa Yesu"

ba da ruhunsa

A nan "ruhu" na nufin abin da na ba da rai wa mutum. Wannan jimlar wata hanya ne na cewa Yesu ya mutu. AT: "ya mutu, ya ba da ruhunsa wa Allah" ko "ya ja numfashinsa na ƙarshe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)