ha_tn/mat/27/45.md

517 B

daga sa'a ta shida ... zuwa sa'a ta tara

"daga rana ... na sa'a uku" ko "daga ƙarfe sha biyu na tsakar dare ... sai ƙarfe uku na rana"

duhu ya rufe ƙasar gaba ɗaya

Kalmar "duhu" mai zuzzurfar ma'ana ne. AT: (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Yesu ya yi kira

"Yesu ya yi ihu"

Eli, Eli lama sabaktani

Waɗannan ne kalmomin da Yesu ya yi kira a cikin harshensa. Masu juyi su na kan bar waɗannan kalmomin a yadda suke. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-transliterate)