ha_tn/mat/27/43.md

520 B

Don ya na cewa, "Ni dan Allah ne.'

AT: "Don Yesu ya faɗa cewa shi ne Ɗan Allah." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

Ɗan Allah

Ɗan Allah Wannan muhimmin laƙabi ne wa Yesu da ke ƙwatanta dangartakarsa da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

'yan fashin da aka gicciye su tare da shi

AT: "'yan fashin da sojojin suka gicciye su tare da Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)