ha_tn/mat/27/41.md

509 B

Ya ceci wasu amma bai iya ceton kansa ba

AT: ) Shugabannin Yahudawa ba su gaskanta cewa Yesu ya ceci wasu ba ko ma zai iya ceton kansa ba, ko 2) sun gaskanta cewa ya ceci wasu amma suna dariyarsa domin bai iya ceton kansa yanzu ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

Shi ne sarkin Isra'ila

Shugabannin na yi wa Yesu ba'a. Sun kira shi "Sarkin Isra'ila," amma ba su gaskanta cewa shi sarki ba ne. AT: "Ya faɗa cewa shi ne Sarkin Isra'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)