ha_tn/mat/27/32.md

698 B

Sa'adda suka fito waje

Wannan na nufin Yesu da sojojin sun fita daga garin. AT: "Sa'adda suka fito daga Urushalima"

Suka sami wani mutum

"sojojin sun gan wani mutum"

wanda suka tilasta ya tafi tare dasu domin ya ɗauki gicciyen

"wanda sojojin suka tilasta ya tafi tare dasu domin ya ɗauki gicciyen Yesu"

wuri da ake kira Golgotta

AT: "wuri da mutane na kira Golgotta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

shi ruwan inabi da aka gauraya da wani abu mai ɗaci

AT: "shi ruwan inabi da suka gauraya da wani abu mai ɗaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

abu mai ɗaci

ruwan 'yarani mai ɗaci da jiki na amfani da shi a narkewar abinci