ha_tn/mat/27/27.md

645 B

rundunar sojoji

"taron sojoji"

tuɓe shi

"cire tufafinsa"

jar alkyabba

jar walƙiya

rawanin kaya

"rawanin da an yi daga reshen kaya" ko "rawanin da an yi daga reshe masu kaya"

sanda a hannunsa na dama

Sun ba Yesu sanda ya rike don ya wakilci sandar sarauta da sarki ke rikewa. Sun yi haka don su yi wa Yesu ba'a.

Ranka ya daɗe, Sarkin Yahudawa

Su na faɗa haka domin su yi wa Yesu ba'a. Su na kiran Yesu Sarkin Yahudawa," amma ba su gaskanta cewa shi sarki ba ne. Kuma abin da suna faɗa gaskiya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

Ranka ya daɗe

"Mun girmamaka" ko "Bari ka yi rayuwar tsawon lokaci"