ha_tn/mat/27/25.md

843 B

Bari jininsa ya kasance a kan mu da 'ya'yan mu

A nan "jini" magana ne da na matsayin mutuwar mutum. Jumlar "kasance a kan mu da 'ya'yan mu" ƙarin magana ne da na nufin cewa sun amince da hakin abin da na faruwa. AT: "I! Mu da zuriyarmu mun ɗauki hakin zartadda shi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

Sai ya sakar masu da Barabbas

"Sai Bilatus ya sakar masu da Barabbas"

yayi wa Yesu bulala ya kuma mika shi domin su gicciye shi

Ana nufin cewa Bilatus ya umurci sojojin don su bulali Yesu. Mika Yesu domin a gicciye shi ƙarin magana ne na sa sojojinsa su gicciye Yesu. AT: "ya umurci sojojinsa don su bulali Yesu su kuma gicciye shi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] )

yi wa Yesu bulala

"bulali Yesu"