ha_tn/mat/27/23.md

418 B

ya aikata

"Yesu ya aikata"

suka amsa da babbar murya

"taron suka amsa da babbar murya"

wanke hannuwansa a gaban jama'a

Bilatus ya yi wannan domin ya nuna cewa ba shi da hakin mutuwar Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

jinin

A nan "jini" na nufin mutuwar wani. AT: "mattatu"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ku yi abin da kuka ga dama

"wannan hakinku ne"