500 B
500 B
Yanzu ... ƙashe Yesu
An yi amfani da "yanzu" a nan don a sa alama a ainahin labarin. Matiyu ya ba da tushen bayani game da dalilin da ya sa taron suka zabi Barabbas. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
a ƙashe Yesu
AT: "sa sojojin Romawa su ƙashe Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
tambayesu
"tambaye taron"
wanda ake kira Almasihu
AT: "wanda waɗansu mutane suke kira Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)