ha_tn/mat/27/17.md

584 B

suka tattaru

AT: "taron sun tattaru" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Yesu wanda ake kira Almasihu

AT: "wanda wasu mutane ke kira Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sun mika mashi Yesu

"shugabannin Yahudawa sun kawo masa Yesu." Sun yi wannan domin Bilatus ya hukunta Yesu.

Da yake zaune

"Da Bilatus yake zaune"

zaune a kujerar shari'a

"zaune a kujerar mai shari'a." Wannan ne wurin da mai shari'a zai zauna a yayin da ya na yanke hukunci.

aika

" aika sako"

na sha wahala sosai a yau

"na damu sosai yau"