ha_tn/mat/27/11.md

1.0 KiB

gwamna

"Bilatus"

Haka ka faɗa

Wannan na iya nufin 1) ta wurin faɗin haka, Yesu ya na nufin cewa shi ne Sarkin Yahudawa. AT : "I, kamar yadda ka faɗa, haka ne" ko "I, haka ne yadda ka ce" ko 2) ta faɗin haka, Yesu ya na faɗin cewa Bilatus, ba Yesu ba, ne na kiran sa Sarkin Yahudawa. AT: "Kai da kanka ne ka faɗi haka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Amma da manyan firistocin da dattawan suka zarge shi

AT: "Amma lokacin da manyan firistocin da dattawan suka zarge shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Baka ji dukan zarge-zargen da ake yi maka ba?

Bilatus ya yi wannan tambaya domin ya na mamaki da yadda Yesu ya yi shiru. AT: "Ina mamakin cewa ba ka amsa waɗannan mutanen da sun yi zargin ka da yin abubuwan da ba daidai ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

bai ce masa ko kalma guda ba, sai gwamna yayi matukar mamaki

"bai ce ko kalma ɗaya ba; wannan ya ba wa gwamna mamaki sosai." Wannan wata hanyar nanaci ne na faɗa cewa Yesu ya yi shiru.