580 B
580 B
Sai abin da aka faɗa ta bakin annabi Irmiya ya cika
AT: "Wannan ya cika abin da annabi Irimiya ya faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
farashin da mutanen Isra'ila suka sa a kansa
AT: "farashin da mutanen Isra'ila suka sa a kansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mutanen Isra'ila
Wannan na nufin waɗanda su na cikin mutanen Isra'ila wadda sun biya don a ƙashe Yesu. AT: "waɗansu mutanen Isra'ila" ko "shugabanin Isra'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
umarce ni
A nan "ni" na nufin Irmiya.