ha_tn/mat/27/01.md

391 B

Mahaɗin Zance:

Wannan ne farkon labarin shari'ar Yesu a gaban Bilatus.

Yanzu

An yi amfani da wannan kalma domin a sa alamar fashi a ainahin labarin. Anan Matiyu ya fara faɗan sabon labari.

shirya yadda zasu kulla makirci domin su ƙashe shi

Shugabanin Yahudawa suna shirya yadda za su iya sa shugabannin Romawa su ƙashe Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)