ha_tn/mat/22/39.md

743 B

Doka ta biyu kuma kamar ta take

AT: 1) "akwai wani doka dake biye a muhimminci" ko 2) "akwai doka ta biyu da ke da muhimminci." haka kuma, Yesu ya na nufin waɗannan dokoki biyu su na da muhimminci fiye da dukka sauran dokoki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

kamar ta

Wannan ya na nufin kamar doka a cikin 22:37.

makwabcinka

A nan "makwabcinka" ya na nufin fiye da waɗanda su ke zama kusa. Yesu ya na nufin dole ne mutum ya kaunace dukka mutane.

Akan waɗannan dokoki ne dukkan shari'a da annabawa

A nan jumlar "dukkan shari'a da annabawa" na nufin dukka nassi. AT: "Komai da Musa da annabawan sun rubuto a cikin nissi su na bisa waɗannan dokoki biyu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)