ha_tn/mat/22/37.md

456 B

da dukkan zuciyarka, da dukkan ranka, da dukkan hankalinka

An yi amfani da waɗannan jimloli biyu don a nuna "cikakke" ko "mai himma." A nan "zuciya" da "rai" magana ne na cikin mutum. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

babbar doka ta farko

A nan "babban" da "farko" na nufin abu ɗaya. Su na nanata cewa wannan ne doka mafi muhimminci. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)