406 B
406 B
Kun bata
Ana nufin cewa Yesu ya na nufin sun bata da abin da su ke tunani game da tashin matattu. AT: "kun bata da tashin matattu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ikon Allah
"abin da Allah na iya yi"
basu aure
"mutane ba za su yi aure ba"
ba kuma a bada su aure
AT: "mutane ba za su kuma ba da 'ya'yansu a aure ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)