ha_tn/mat/22/25.md

464 B

Na farkon ... na biyu ... na ukun ... na bakwai

"Babban ... mai bin babban ... ɗayan babbab ... ƙaramin" ko "Babban ... babban ƙaramin ɗan'uwansa ... wannan babban ƙaramin ɗan'uwan ... ƙaramin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

Bayan dukkansu

"Bayan kowane ɗan'uwa ya mutu"

Yanzu

A nan Saducees sun matsa daga labari game da 'yan'uwa bakwai zuwa ainahin tambayansu.

a tashin matattu

"lokacin da matattu za su rayu kuma"