ha_tn/mat/22/23.md

458 B

Mallam, Musa yace, 'Idan mutum ya mutu

Shugabanin addini su na tambayan Yesu game da abin da Musa ya rubuto a cikin nissi. Idan harshenku bai yarda da magana a cikin magana ba, za a iya bayyana maganan kai tsaye. AT: "Mallam, Musa ya faɗa cewa idan mutum ya mutu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

dan'uwansa ... matarsa ... dan'uwansa

Anan "sa" ya na nufin mutumin da ya mutu.