533 B
533 B
Hoto da sunan wanene waɗannan?
Yesu ya yi amfani da wannan tambaya domin ya sa mutanen su yi tunani sosai game da abin da ya na faɗa. AT: "Faɗa mani hoto da sunan wanene ku ke gani a kan wannan sulen." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Na Kaisar
Za ku iya bayyana bayanin da an fahimta a cikin amsansu. AT: "Sulen na da hoto da sunar Kaisar a kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
abubuwan dake na Kaisar
"abubuwan dake na Kaisar"
abubuwan dake na Allah
"abubuwan dake na Allah"