ha_tn/mat/22/18.md

390 B

Don me kuke gwada ni, ku munafukai?

Yesu ya yi amfani da wannan tambaya domin ya tsawata waɗanda su na son su kama shi. AT: "Kada ku gwada ni, ku munafukai? ko "Na san cewa ku munafukai ku na so ku gwada ni ne!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

sulen

Wannan sulen Romawa ne da ya kai ƙudin aikin rana ɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bmoney)