ha_tn/mat/22/15.md

939 B

yadda zasu kama shi ta maganarsa

"yadda za su sa Yesu ya faɗa wani abin da ba daidai ba don su iya kama shi"

almajiransu ... Hirudiyawa

Almajiran Farisawa sun amince da biyan haraji ga shugabanin Yahudawa. Hirudiyawan sun amince da biyan haraji ga shugabanin Romawa. Ana nufin cewa Farisawa sun yarda cewa duk abin da Yesu ya ce, zai saba wa ɗaya daga cikin taron. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Hirudiyawa

Waɗannan ma'aikata ne da masu bin sarki Hiradus na Yahudawa. Shi abuta ne da shugabanin Romawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ba ka nuna bambanci a tsakanin mutane

"ba ka nuna bambancin girma ga kowa" ko "ba ku ɗaukan wani da mafi muhimminci fiye da wani dabam ba"

a biya haraji ga Kaisar

Mutane ba su biyan haraji kai tsaye wa kaisar ba amma ga wani mai karɓan harajinsa. AT: "a biya harajin da Kaisar ya umurta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)