ha_tn/mat/22/13.md

871 B

ɗaure mutumin nan hannu da kafa

"ɗaure shi don kada ya iya motsa hannunsa ko kafa"

cikin duhu

A nan "cikin duhu" magana ne na wurin da Allah na tura waɗanda sun ki su. Wannan wuri ne da an ƙebe daga Allah har abada. Dubi yadda kun juya wannan a cikin 8:12. AT: "duhun wuri da nisa daga Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kuka da cizon hakora

"cizon hakora" alama ne na yin abu, da na wakilcin bakin ciki mai tsanani da wahala. Dubi yadda kun juya wannan a cikin 8:12. AT: "kuka da bayyana wahala mai tsanani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Gama mutane dayawa aka kira, amma kadan aka zaba

AT: "Gama Allah ya gayyace mutane dayawa, amma ya zabi kadan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Gama

Wannan ya nuna wucewa. Yesu ya kalmasa labarin zai kuma bayyana ma'anar labarin yanzu.