ha_tn/mat/22/11.md

288 B

ta yaya ka shigo nan ba tare da kayan aure ba?

Sarkin ya yi amfani da wannan tambaya domin ya tsawata bakon? AT: "ba ka sa kayan da ta dace da aure ba. Bai kamata ka na nan ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Mutumin kuwa ya rasa ta cewa

"mutumin ya yi shiru"