ha_tn/mat/22/04.md

701 B

bayin, cewa, "Ku gaya wa wadanda aka gayyata

Ana iya bayyana wannan magana kai tsaye. AT: "bayin, umurta su su gaya wa waɗanda ya gayyato" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Duba

"Duba" ko "ji" ko" saurara abin da zan gaya ma ku"

An kashe bajimaina da kosassun 'yanmarukana

Ya na nufin cewa an dafa dabbobin kuma su na nan a shirye don ci. AT: "Bayi na sun kashe sun kuma dafa bajimaina da kosassun 'yanmarukana" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

An yanka bajimaina da kosassun 'yanmarukana

"Bajimaina mafi kyau da kosassun 'yanmarukana don ci"