415 B
415 B
Mahaɗin Zance:
Yesu ya ba da labari game da bikin auren, don ya tsawata shugabanin addini da kuma nuna rashin gaskantawarsu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parables)
masu
"wa mutanen"
Mulkin sama yana kamar
Wannan ne farkon labari. dubi yadda kun juya wannan a cikin 13:24.
waɗanda aka gayyace su
AT: "mutanen da sarkin ya gayyato" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)