ha_tn/mat/21/43.md

1.5 KiB

Ina gaya maku

Wannan na kara nanaci akan abin da Yesu zai ce.

maku

A nan "ku" ɗaya ne. Yesu ya na magana da shugabanin addini da kuma mutanen Yahudawa ne a takaice. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

za a karbe mulkin Allah daga wurin ku a ba wata al'umma

A nan "mulkin Allah" ya na nufin mulkin Allah kamar sarki. AT: "Allah zai karbi mulkinsa daga wurin ku ya kuma ba wata al'umma" ko "Allah zai ki ku, Mutanen Yahudawa, kuma zai zama sarki ga mutane daga wasu al'ummai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

za a karɓa aga wurin ku

Ba bu wanda ya tabatar ko Yesu ya na nufin cewa Allah zai ba da mulkin wata rana ko kuwa ba zai ba da shi ba. Juyawarku ya ba da fahimta mai yiwuwa.

bada amfaninsa

"amfanin" a nan magana ne na "sakamako." AT: "da na ba da sakamako masu kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Duk wanda ya fadi akan dutsen nan zai ragargaje

A nan, "wannan dutse" ɗaya ne a cikin 21:42. Wannan magana ne da na nufin cewa Almasihu zai hallakar da duk wanda ya yi masa tawaye. AT: "Dutsen zai ragargaje duk wanda ya faɗi akai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Amma duk wanda ya fadawa, zai nike

A takaice wannan ya na nufin abu ɗaya ne a jumla da ta wuce. Magana ne da ya na nufin cewa Almasihu zai yi hukunci na ƙarshe kuma zai hallakar da duk wanda ya yi masa tawaye.(Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])