ha_tn/mat/21/42.md

898 B

Baku taba karantawa ... idanu?

Yesu ya yi amfani da tambaya domin ya sa masu sauraransa su yi tunani da zurfi game da abin da wannan nassin na nufi. AT: "Yi tunanin abin da kun karanta ... idanu.? (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Dutsen da magina suka ki ya zama dutse mafi amfani

Yesu ya na faɗa daga cikin zabura. Wannan magana ne da na nufin shugabanin Yahudawa, kamar masu gini, za su ki Yesu, amma Allah zai sa shi mafi muhimminci a cikin mulkinsa, kamar dutse mafi amfani a cikin gini. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya zama dutse mafi amfani

AT: "ya zama dutse mafi amfani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Wannan daga Ubangijine

"Ubangiji ya sa wannan babban canji"

abin mamaki ne a idanunmu

A nan "a idanunmu" na nufin gani. AT: "abin al'ajibi ne a gani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)