ha_tn/mat/21/31.md

1.2 KiB

Suka ce

"Shugaban firistoci da dattawa su ka ce"

Yesu ya ce masu

"Yesu ya ce wa shugaban firistoci da dattawa"

masu karbar haraji da karuwai za su shiga mulkin Allah kafin ku

A nan "mulkin Allah" na nufin mulkin Allah kamar sarki. AT: "a loƙacin da Allah zai kafa mulkinsa a duniya, zai yarda ya albarkace masu karban haraji da karuwai ta wurin yin mulki da su kafin ya yarda ya yi maku wannan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kafin ku yi

AT: 1) Allah zai karɓi masu karban haraji da karuwai ba da daddewa ba fiye da yadda zai karbi shugabanin Yahudawa, ko 2) Allah zai karbi masu karban haraji da karuwai a maimakon shugabanin addin yahudawa.

Yahaya ya zo maku

A nan "ku" ɗaya ne kuma ya na nufin dukka mutanen isra'ila ba shugabanin Yahudawa kadai ba. AT: "Yahaya ya zo wa mutanen isra'ila"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

a hanyar adalci

Wannan karin magana ne da na nufin cewa Yahaya ya nuna wa mutanen hanyar gaskiya da za su yi rayuwa. AT: "ya kuma gaya ma ku yadda Allah ya na so ku yi rayuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ba ku gaskanta da shi ba

A nan " ku" ɗaya ne kuma ya na nufin shugabanin Yahudawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)