ha_tn/mat/21/28.md

443 B

Amma me kuke tunani?

Yesu ya yi amfani da tambaya domin ya tsokane shugabanin adini don su yi tunani da zurfi game da misalin da zai gaya masu. AT: "Faɗa mani game da abin da ku ke tunani a abin da zan gaya maku." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ya canza tunaninsa

Wannan na nufin ɗan da ya sake duba tunaninsa ya kuma so ya aikata dabam daga yadda ya ce zai yi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)