ha_tn/mat/21/25.md

1.2 KiB

Daga ina ta fito?

"daga ina ne ya sami ikon yin wannan?

In munce, 'daga sama,' zai ce mana, 'don me bamu gaskanta dashi ba?

Wannan na da magana a cikin magana. za ku iya juya maganan. AT: "In mun ce mun gaskanta cewa yahaya ya karba ikonsa daga sama, Yesu zai tambaye dalilin da ba mu gaskanta da yahaya ba." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

Daga sama

A nan "sama" na nufin Allah. AT: "daga Allah a sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Don me baku gaskanta dashi ba?

Shugabanin addinai sun san cewa Yesu zai iya tsawta masu da wannan tambaya. AT: "Da kun gaskanta da Yahaya mai Baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Amma in munce, ' daga mutane;

Wannan magana ne cikin magana. Za ku iya juya maganan kai tsaye. AT: "Amma in mun faɗa cewa mun gaskanta Yahaya ya karba ikonsa daga mutane" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

muna tsoron taron

"muna tsoron abin da taron za su yi tunani ko su yi mana"

saboda sun san Yahaya annabi ne

"sun gaskanta cewa Yahaya annabi ne"