ha_tn/mat/21/20.md

956 B

Taya bishiyar ɓauren ta bushe nan da nan?

Almajiran su yi amfani da tambaya domin su nanata yadda suke mamaki. AT: "Mu na mamaki cewa bishiyar bauren ta bushe da sauri!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ya yi yaushi

"ya bushe ya kuma mutu"

Haƙĩka ina ce maku

"Ina gaya maku gaskiya." Wannan jimlar ya kara nanaci a abin da Yesu zai faɗa.

in dai kuna da bangaskiya ba ku yi shakka ba

Yesu ya bayyana maganan don ya nanata cewa dole ne wannan bangaskiya ya zama na gaske. AT: "in kun gaskanta da gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

za ku cewa tsaunin nan, "Ka ciru ka fada teku,'

Za ku iya juya wannan magana kai tsaye. AT: "za ku iya ce wa wannan tsaunin nan ya tashi, ya jafa kansa a cikin teku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

za ta kasance

AT: "zai faru" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)