ha_tn/mat/21/15.md

1.2 KiB

abubuwan banmamaki

"abubuwan banmamaki" ko "abin al'ajibi." Wannan ya na nufin warkaswa da Yesu ya yi wa makafi da guragu a cikin 21:14.

suka ji haushi sosai

Ya na nufin cewa sun yi fushi domin ba su gaskanta cewa Yesu ne Almasihu ba kuma ba su son sauran mutanen su yabe shi. AT: "sun ji fushi sosai domin mutane su na yabon shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kana jin abinda suke fadi?

Manyan firistoci da malaman attaura suka yi wannan tambaya don su ƙwabe Yesu domin su na fushi da shi. AT: "Kada ka bar su sa faɗa waɗannan abubuwa game da kai!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Amma ba ku taba karantawa ba ... yabo'?

Yesu ya yi wannan tambaya domin ya tuna wa manyan firistoci da malaman attaura da abin da sun karanta a cikin nassi. AT: "I, Na ji su, amma ku tuna da abin da kun karanto a cikin nassi ... yabo." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

daga bakin ƙanannan 'ya'ya da masu shan mama ka sa yabo

Jumlar "daga bakin" na nufin magana. AT: "Ka sa ƙanannan 'ya'ya da masu shan mama su shirya don su yabi Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Yesu ya bar su

" Yesu ya bar manyan firistoci da malaman attaura"