1.2 KiB
Yesu ya shiga haikalin
Yesu bai shiga ainahin haikalin ba. Ya shiga ta fãdar haikalin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
waɗanda ke saye da sayarwa
Attajirai su na saya da sayar da dabbobi da waɗansu abubuwa da masu tafiye-tafiye sun saya don su mika hadaya da ta dace a haikalin.
Ya ce masu
"Yesu ya ce wa waɗanda su ke canza ƙudi da saya da sayar da abubuwa"
A rubuce yake
AT: "Annabawa sun rubuto tun da daddewa" ko "Allah ya faɗa da daddewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Za a kira gidana
AT: "Gida na zai zama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Gidana
A nan "Na" ya na nufin Allah kuma "gida" na nufin haikali.
gidan addu'a
Wannan karin magana ne. AT: "wurin da mutane na addu'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
kogon 'yan fashi
Yesu ya yi amfani da ƙarin magana don ya tsawta wa mutanen don saya da sayar da abubuwa a cikin halkalin. AT: "kamar wurin da masu fashi suke ɓoye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
makafi da guragu
AT: "waɗanda su makafai ne da kuma waɗanda su guragu ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)
guragu
waɗanda su ke da ciwon ƙafa ko ƙafan da na sa tafiyawa wahala