ha_tn/mat/21/09.md

884 B

Hossana

Wannan kalma na nufin "cece mu," amma ya na iya nufin "yabi Allah!"

ɗan Dauda

Yesu ba ainahin ɗan Dauda ba ne, za a iya juya wannan kamar "ɗan zuriyar sarki Dauda." Ko da shike, "Ɗan Dauda" laƙani ne wa Mai ceto, mai yiwuwa taron su na kiran Yesu da wannan laƙanin.

cikin sunan Ubangiji

A nan "a cikin sunan" na nufin "cikin iko" ko "kamar wakili." AT: "a cikin ikon Ubangiji" ko "kamar wakilin Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Hossana ga ma ɗaukaki

A nan "ma ɗaukaki" ya na nufin Allah da ke mulki daga sararin sama. AT: "Yabi Allah, wanda ya na cikin sama" ko "Yabo ga Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sai aka zuga duka garin

A nan "garin" ya na nufin mutanen da suke zama a wurin. AT: "mutane dayawa daga garin sun yi ɗoki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zuga

"murna"