ha_tn/mat/21/06.md

335 B

tufafin

waɗannan tufa ne na waje.

jama'a kuwa suka baza tufafinsu akan hanya, wasu kuma suka yanko ganye daga bishiyoyi suka shimfida su a hanya

Waɗannan hanyoyi ne na nuna girma ga Yesu sa'ad da ya na shigan Urushalima. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]])