949 B
Muhimmin Bayani:
A nan, marubucin ya faɗi abin da annabi Zechariah ya ce domin ya nuna cewa Yesu ya cika annabcin ta wurin hawan jaki zuwa Urushalima.
Yanzu
An yi amfani da wannan kalma anan domin a sa alama a ainahin labarin. Matthew ya bayyana yadda ayukan Yesu ya cika nassi.
Anyi wannan kuwa domin a cika annabcin annabin
AT: "wannan ya faru ne domin Yesu ya cika abin da Allah ya faɗa ta wurin annabi tun da daddewa"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ta wurin anabin
Akwai annabawa dayawa. Matthew ya na maganar Zechariah ne. AT: "annabi Zechariah"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
diyar Sihiyona
"diyar" garin na nufin mutanen garin. AT: "mutanen Sihiyona" ko "mutanen da su na zama a Sihiyona"
Sihiyona
Wannan wani suna ne na Urushalima.
akan jaki- aholaki, duƙushin jaki
Jumlar "akan jaki, duƙushin jaki" na bayyana cewa jakin ƙaramin dabba ne. AT: "a kan ƙaramin jaki"