ha_tn/mat/21/01.md

518 B

Mahaɗin Zance:

Wannan ne mafarar labarin shigar Yesu a Urushalima. Anan ya ba wa almajiransa umurni game da abin da za su yi.

Betafaji

Wannan kawye ne da ke kusa da Urushalima. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

jaki a ɗaure

AT: "jakin da wani ya ɗaura" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a ɗaure a wurin

Za ku iya bayyana yadda an ɗaura jakin. AT: "a ɗaure a wurin, a kan itace" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

aholaki

ƙaramin jaki