ha_tn/mat/20/32.md

380 B

aka kira su

"aka kira makafin"

kuke so

...

mu sami ganin gari

Saboda tambayan da Yesu ya yi dama, muna fahimtar cewa suna furta abinda suke so ne. AT: "muna so ka buɗe idanun mu" ko kuma "muna so mu iya gani" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])

yayi juyayi

"cike da tausayi" ko kuma "ya ji tausayinsu"