ha_tn/mat/20/29.md

600 B

Da suka fita

Wato almajiran da Yesu kenan.

suka bi shi

"suka bi Yesu"

ga makafi biyu zaune

Akan iya juya wannan zuwa "Sai, da wasu makafai biyu a zaune." Matta na jan hankalin mu ne zuwa ga sabobin mutane a labarin. Mai yiwuwa harshen ku na da wata hanya ta musamman na yin haka.

Da makafin suka ji

"Da suka ji"

ke wucewa

"ke wuce kusa da su"

Ɗan Dauda

Yesu ba ɗan Dauda bisa ga jiki ba ne, don haka, anan iya juya wannan zuwa "Ɗan zuriyar Sarki Dauda." Ko da shike, "Ɗan Dauda" ma wata lakaɓi ce da Almasihu, kuma mai yiwuwa mutanen suna kiran shi ne da wannan lakaɓin.