ha_tn/mat/20/25.md

1.4 KiB

ya kira su

"ya kira almajirai sha biyun"

sarakunan al'ummai suna gwada masu mulki

"sarakunan al'ummai suna mulki a bisa mutanensu da ƙarfi"

manyan-gari

"manyan gari a cikin al'ummai"

suna gwada masu mulki

"suna mulkin mutanen"

duk wanda ke da marmari

"duk mai so" ko kuma "duk wanda ke marmari"

ya zama da girma

"yă zama farko"

Ɗan mutum ... ransa

Yesu yana maganar kansa ne kamar da wani na uku yake yi. Idan ya zama lallai, kuna iya juya wannan zuwa mutum na farko (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

bai zo don a bauta masa ba

AT: "bai zo don sauran mutane su bauta masa ba" ko kuma "ban zo don sauran mutane su bauta mini ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

amma yayi bauta

Kuna iya karin bayyanin abinda aka fahimta da wannan maganan. AT: "amma ya bauta wa mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

ya kuma bada ransa fansa domin mutane dayawa

Ran Yesu "domin mutane" karin magana ne da ke nufin hukuncinsa don ya ceci mutane daga hukuncin zunubansu. AT: "ya ba da ransa a maimakon na mutane" ko kuma "ya da da ransa domin ya ceci mutane masu yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba da ransa

Mutum yă ba da ransa karin magana ne da ke nufin mutum yă zaba ya mutu, sau da dama ana haka ne domin a ceci mutane. AT: "ya mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

domin mutane dayawa

...