ha_tn/mat/20/22.md

1.6 KiB

Baku san

A nan "ku" na nufin uwar da 'ya'yan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ko zaku iya sha daga

A nan "ku" na nufin 'ya'ya biyun. Kuma a yanzu dai Yesu yana magana da 'ya'ya biyun ne kawai. (Dubi: See: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

sha daga cikin kokon da zan sha

A "sha kokon" ko kuma "sha daga kokon" karin magana ne da ke nufin a ɗanɗana azaba" AT: "sha azaban da zan sha" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Sai suka ce masa

"'Sai ya'yan Zabadi suka ce masa" ko kuma "Yakubu da Yahaya suka ce masa"

In dai kokon nan da zan sha ne, lallai zaku sha

A "sha kokon" ko kuma "sha daga kokon" karin magana ne da ke nufin a ɗanɗana azaba." AT: "Lallai fa za ka sha azaba kamar yadda zan sha azaba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

hannun dama ... hannun hagu

Wato a matsayi mai girma, iƙo, da kuma daraja. Duba yadda kuka juya wannan a [20:21](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

na waɗanda Uba na ya shirya domin su ne

AT: "Ubana ne ya shirya waɗannan wuraren, kuma shi ne za ba wa duk waɗanda ya zaɓa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ubana

Wannan wata lakani ce mai muhimmanci da ke bayyana ɗangartakar da ke tsakanin Allah da Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

suka ji haka

"suka ji abinda Yakubu da Yahaya suke tambayan Yesu"

sun yi bacin rai da 'yan'uwan nan biyu

Idan ya zama lallai, kuna iya kara bayanin dalilin bacin rai na almajirai goma. AT: "suna bacin rai da 'yan'uwan nan biyu domin kowannensu ma na son su zauna a wuri mai dararja kusa da Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)