336 B
336 B
'ya'yan Zabadi
Wato Yakubu da Yahaya kenan.
a hannun damanka ... a hannun hagunka
Wato a matsayi mai girma, iƙo, da kuma daraja. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a mulkinka
A nan "mulki" na nufin sarautar Yesu a matsaying sarki. AT: "yayin da kake sarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)