ha_tn/mat/20/17.md

1.2 KiB

tafi Urushalima

Urushalima yana bisa duwatsu ne, don haka mutane sukan haurowa sama ne zuwa wurin.

Ku duba fa, zamu tafi

Yesu yana amfani ne da kalmar nan "Ku duba" don ya ce wa almajiransa, lallai ne su sa hankalinsu ga abinda zai faɗa masu.

za mu tafi

A nan "mu" na nufin Yesu da almajiransa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

za a bada Ɗan Mutum

AT: "wani zai bada Ɗan mutum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ɗan Mutum ... shi ...shi

Yesu yana maganar kansa ne kamar wani mai saurara na uku ne. In ya zama lallai, kuna iya juya waɗannan zuwa mutum na fari. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

Za su kuma yanke masa hukuncin ... don suyi masa ba'a

"Babban firist ɗin da shugabannin shari'a za su yanke masa hukunci su bada shi ga al'ummai, sa'annan al'umman kuma za su ya wa Yesu ba'a.

bulale

"su zane shi" ko kuma "su yi masa duka da bulala"

rana ta uku

"uku" na daidai bisa jerin kirge ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

za a tada shi

Kalmomin nan "a ta da shi" karin magana ne da ke nufin "zai rayu kuma." AT: "Allah za ta da shi" ko kuma "Allah zai ba shi rai kuma"