ha_tn/mat/20/15.md

1.2 KiB

Ashe, ba daidai bane a gare ni, in yi abin da na ga dama da mallaka ta?

Mai gonar yana amfani ne da wannan tambayan ya daidaita ma'aikatan da ke gunaguni. AT: "Ai zan iya yin duk abinda na ke so da mallaka ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko kishi ne kuke yi saboda kirki na?

Mai gonar yana amfani ne da wannan tambayan do ya tsauta wa ma'aikatan da suke gunaguni. AT: "Kada ku yi kishi sa'adda nake yin halin kirki ga sauran mutane." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

Haka yake, na ƙarshe za su zama na farko, na farko kuma su zama na ƙarshe

A nan "farko" na nufin "ƙarshe" na nufin matsayin mutane ko kuma "muhimmanci. Yesu yana banbanta matsayin mutane a yanzu da kuma matsayin su a mulkin sama. Duba yadda kuka juya irin wannan jimlar a [19:30]. AT" Don haka, waɗanda suna kamar mara muhimmanci yanzu za su zama mafi muhimmanci, kuma waɗanda suke kamaar su ne mafi muhimmanci yanzu za su zama da kalilar muhimmanci"

Haka yake, na ƙarshe za su zama na farko

Misalin ya kare a nan, Yesu kuma yana kan magana. AT: "Sai Yesu ya ce, 'haka yake, na ƙarshe za su zama na farko.'"