ha_tn/mat/20/13.md

482 B

ɗaya daga cikin su

"ɗaya daga cikin ma'aikatan da suka yi aiki na lokaci mafi yawa"

Aboki

Ku yi amfani da kalmar da mutum zai yi amfani da shi idan yana magana da mutum da yake tsauta masa a hankali.

Ai mun shirya zan biya ku yadda ake biya a yini, ko ba haka ba?

Mai gonar yana amfani ne da wannan tambayan don ya tsauta wa ma'aikatan da suna gunaguni. AT: "Ai mun riga mun shirya cewa zan biya ku dinari ɗaya ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)